Full-Stack Web Development: From Zero to Vibe Coding
education

Full-Stack Web Development: From Zero to Vibe Coding

Sold by Laifido Store Vendor on Laifido Store

Shekaru da suka gabata, koyon coding kamar mafarki ne mai wahala. Yau, komai ya sauya.

Wannan course zai koya maka Full-Stack Web Development daga farko har zuwa gaba, dacewa da masu sabon fara koyo (beginners) da kuma waɗanda suke da ɗan gogewa (intermediate learners).

Za ka koyi:

✅ HTML & CSS - Gina Tsarin Shafi
✅ JavaScript - Sanya Rai A Shafinka
✅ Backend Development - yadda server ke aiki
✅ Database - ajiye da sarrafa bayanai
✅ Yadda ake buga shafin yanar gizo (deployment) ga duniya ta gani
✅ Yadda ake amfani da AI a cikin IDE (kamar Cursor da Claude Code) domin rubuta code cikin sauri da inganci
✅ Yadda ake rubuta ingantattun prompts domin samun sakamako mafi kyau daga AI
✅ Yadda ake ƙirƙirar fayilolin SKILL.md, AGENT.md, da sauran fayiloli masu muhimmanci waɗanda ke koya wa AI yadda za ta fahimci project ɗinka da taimaka maka daidai
✅ Yadda ake haɗa AI da workflow ɗinka domin gina ayyuka na gaske cikin sauri

Har ila yau, za mu tattauna sabuwar hanyar da ake kira "Vibe Coding", inda AI ke taimaka maka rubuta code cikin sauri da sauki, wanda ya sauya yadda mutane ke koyo da aiki a duniyar coding a yau.

Ko kai sabon dalibi ne, ko kana da ɗan gogewa, wannan course an tsara shi domin kai.

32,000
9999 in stock
Promote this product — Earn 40% commissionAlready have an account? Sign in
💰 Earn ₦12,800 per sale
Join Laifido Store for free, get your unique link, and start earning 40% on every sale you refer.
© 2026 Laifido Store ·Terms ·Privacy